LATESTNews

Angano Jaruman Kannywood 12 Da Suka Yi Soyayya A Tsakanin Su Da Da Kowa Ne Ya Sani Ba

01 NA FARKO Lawan Ahmad Da Fati Muhammed

antaba yima lawal ahmad wata tambaya a gidan Jaridar BBC hausa Se Suke Tambyarshi Cewa Yatabayin Soyayya Da wata Sai yakecewa Yayi soyayya Da Jaruma Fati Muhammed Hartakaiga Maganara Aure sai dai dayake Allah Bai Nufaba

02 NA BIYU Soyayyar Hadiza Gabon Da Naziru Sarkin Waka

Shidai Naziru sarkin Waka Ansanshi Da Kushe Yan film mata da maza Musamman ma Mata Dayake Nunawa Marasa Tarbiyya hakan yasa baataba Tsammaniba yayi soyayya da Yan Film ba
Awani Video Da Yake Yawo Kwanannan Yajanyo Cecekuce Haryabayya cewa Yataba Soyayya da Hadiza Gabon Wanda Abaya Bakowane Yasani Bah Haryakecewa Aje Atanbai Hadiza Gabon Itace Budurwa tashi

03 NA UKU Soyayyar Sani Danja Da Maryam Jankunne

Maryam Jankunne Takasance Tsohuwar jaruma ce Da koma Kannywood Kwannan Bayan Mutuwar Aurenta A Finafinan Baya Maryam Jankunne Ansha Ganinta Itada Sani Danja Suna Fitowa Fianafinai Awannan Lokacin Mutane Basusan cewa Akwai Soyayya Atsakaninsu Bah
sai Awani Haira ad BBC tayi Hirada ita Take Bayyana Cewa Lokacin Ai Suntyi Soyayya Da Jarumi SANI MUSA DANJA
Saidai ALLLAH Bai Kaddaraba Saidai Ya Auri MANSURA ISAH

04 NA HUDU Mustapha Na Baruraska Da Hadiza Kabara

Mustpha Na Baraska Yayi Hira Da BBC Hausa Suke tanbyarshi Yakecewa yanada Mata da ay guda Amma yanada niyyar kara aure Kuma Itace HADIZA KABARA A kowane lokacin In ALLAH YAyarda

05 NA BIYAR SOYAYYAR ADAM ZANGO DA FATI WASHA DA UMMI RAHAB DA NAFISA ABDULLAHI

Abunda Ya Bayyana Aduniya Jarumi Adam Zango Shikadansa Yayi Soyayya da yan matam kannywood Har Guda Uku Sune Kmar haka Nafisa Abdullahi Fati washa Ummi Rahab Soyayyar Nafisa DA Adam Zango dai Kowa saida yasan labarinsu Saidai Haryau ba jituwa Atsakaninsu
Fati Washa Ko Harsaida takai ga maganar Aure amma dai Haryanzu shiru kk Ji Sanna Soyayyar sa da UMMI RAHAB yabayyana ne Bayan Wani Hatsaniya da suka samu kwananan Har Adam Zangon Yakai Maganmar Gidansu Zai Aureta Daga Baya Kuma Ya Janye

MUGODE  Kubiyomu A Ibusinessngr.info A LABARI NAGABA

Show More

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button