Jaruman Kannywood Da Mummunar Jarrabawa Ya Same Su, Da Ba’a Fatan Wani Ya Same Shi

01 HAMZA YAHAYA
Yahadu Da Yan Bingane Tareda Abokinsa Takaka Inda Yan Bindiga Suka Bude Musu Wuta
Wanda Yasa Harsashe Yabi Ta Hancinsa hakan Yasa Kamasa Aiki A Hancinsa
Bayan Ammasa Aiki Sai Abun Yazama Baya Iya Lumfashi Hakn Yasa Baya Iyayin Bacci ko kadan
Wasu Kadan daga cikin jaruman kannywood sun nemi gomnati data temakawa hamza domin amasa aiki
sai sana barau yadauki nauyin kai HAMZA kasar waje domin ayimasa aiki
wanna abu bakaramin dadi yayiwa jaruman kannywood ba domin yanuna yana kula dasu
02 AMINU SHARIF AHLAN
AMINU SHARIF WANDA AKFI SANI DA AMINU AHLAN Yakasance darector ne marubuci kuma
maibada umurni Amasanaar kannywood Jarumine cikin Jaruman Kannywood Na Baya
Ashekarar 2017 Yana Bakin Kofar Gidansa Da yakoma A Unguwar Jayau A Kano Da Misalin karfe tara na dare
Sai Wasu Mutane Sukazo Su Kazo Sukafara Sassarashi Dagakarshe Sukacemasa Sunga Rubuce Rubuce Da yayiwa Govnor
Sannan Sukacemasa Karo Nagaba Idan Sukazo Kasheshi Zasuyi
03 SANI IDRIS MODA
SANI IDRIS WANDA AKAFI SANI DA MODA Yadade Akwance a asibiti karkashin kulawar
likitoci kan ciwon da ke damunsa moda yadade da ciwon diyabitis wato ciwon suga kuma ankwantar
dashi tun shekara daya kafin yasamu iftilain ciremasa kafa
alokacin halinda jarumin yakecikine yajanyo wasu
kafafen yada labrai sukafara yada jita jita cewar MODA Yamutu kafin daga bisani yafito yabayyan cewa yananan bai mutuba
04 TIJJANI ASASE
TIJJANI ASASE DAI YADADE CIKIN DADADDUN JARUMAN KANNYWOOD TUN ABAYA Ashekarar 2018 Gobara Tatashi A Gidan Jarumin
TIJJANI ASASE Takone Komi komi Da komi Batabar komi bah
Saidai Yafita Lafiya Shida Matarsa Da kuma Yayansa Lafiya Ba’abinya Yasamesu