LATEST

Sarkin Waka Yayi Dariya Akan Wata Qissa / Safara’u Ta Zama Cikakkiyar Yar Iska Bayan Ta Fara Waka

Sarkin Waka Yayi Dariya Akan Wata Qissa / Safara’u Ta Zama Cikakkiyar Yar Iska Bayan Ta Fara Waka

kagani kanaso kwalelenka kanaso wlh Nanganin nan bari kwalelenka

Yayinda take cewa Ta Canza Gida Shin Wai Hakane?

Safara’u Kwana Casain\

Nazeeru Sarkin waka yayi dariya bayan yaji wasu kadan daga cikin wakokin safara’u kwana casain

ayanzu dai safara’u ta zama kadan garen bakin tulu ga yan kannywood saboda haka suke ta maidamata da martani a social media irinsu Tiktok da Instgram Dakuma Youtube

shidai nazeeru abun dariya yabshi sosai saboda ta burgeshi yayida takecewa TA BAR SA’ARĀ  YAN WAHALA

Wasu kuma dagacin Yan kannywood Abun Yana Basu Haushi Sosai

Safara’u dai Ada Ita yar film ce Bayan da Akafidda wani videon ta na lalata aka koreta A film din kwana casain

Shine yabata karfin guywar komawa harkar waka tareda 442 kuma tasamu shiga a harkar sosai don kaiga yin wakokin har guda 3

 

Show More

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button